Yanda Ake transfer Na Data A layin MTN
Popular posts from this blog
Powered by Blogger Home Ilimin data More…
YADDA AKE TRANSFER NA MB A LAYIN MTN
LABELS: MTN August 25, 2019
M utane sun dade suna
neman yadda zasuyi
transfer na MB akan
layinsu na MTN zuwa
MTN, to yau wannan
dama ta samu.
Yanzu zaka iya yin
transfer na MB da
layinka na MTN TO MTN
kawai kabi wadannan
matakan na kasa,
amma ka tabbata kana
da MB mai yawa kamar
10MB.
1. Zaka yin rijistar
transfer din tura MB,
domin yin rijistar danna
*131*2*1# zasu turo
maka da sako kamar
haka,
"Y'ello, you have
successfully registered
your MTN Services, your
default pin is 0000."
2. Bayan ka samu PIN
naka 0000 saika canza
shi, domin canza PIN
naka
"texting 'CHANGE
OLDPIN NEWPIN NEWPIN'
to 131."
ko kuma ka danna
*131*2*2# saikai reply
da tsohon PIN wato
0000 zasu ce kasa
sabon har sau biyu
wato wanda kake so.
3. Idan kuma baka da
MB akan layinka kuma
kana son saya, saika
danna *131*2*3# ko
kuma *123*4# saika
zabi na yadda kake son
saya.
4. Sannan kuma sai
wanda zaka turawa, MB
akan layinsa. Wato
"Share Data to
beneficiary" kafin ka
turawa mutum MB ka
tabbata yana cikin
"beneficiary" naka,
domin sa lamba a
beneficiary" saika danna
*131*2*4*1# saikai
reply dan lambar wanda
kake so ka turawa MB.
DELETE BENEFICIARY
Idan ka daina turawa
mutum MB to saika cire
shi daga List na
beneficiary" domin
cirewa ka danna
*131*2*4*2# saikai
reply da lambar wanda
kake so ka cire.
SHARE MB DATA A MTN
NG
Domin tura MB zuwaga
waninka saika danna
*131*2*4*3# saikai
reply da PIN naka,
sannan adadin MB, sai
lambar wanda zaka
turawa, amma ka
tabbata lambar tana
beneficiary list "naka.
DUBA LAMBAR DA TAKE
beneficiary"
Idan kana son kaga
adadin lambobin da suke
beneficiary" list naka
saika danna
*131*2*4*4# saika sa
PIN naka zaka ga
lambobin.
KASANI
Idan lamba bata cikin
beneficiary" Bazaka iya
tura MB wata lambarba
ta daban, dole saika sa
lambar a beneficiary"
sannan zaka tura MB
d
$Ad㉫㉫ĸ ĸħAし㉫㉫ƒA

Comments
Post a Comment