وَلْتَكُنْ مِنْكُمْ أُمَّةٌ يَدْعُونَ إِلَى الْخَيْرِ وَيَأْمُرُونَ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَوْنَ عَنِ الْمُنْكَرِ ۚ وَأُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ

ASSALAMU AL
3AIKUM 
wanda yakeson daukan hoto dani ranar sallah to yayi booking tun yanzu saboda akwae mutane da dama kudin daukan shine kamar haka:
selfie da murmushi 2k
Selfie ba dariya 1k
Selfie daga nesa banmasan kanayiba 500 ne 
Ki/ka hanzarta kar dama tawuceku

Comments

Popular Posts