Inksnation
MENENE INKSNATION? INKSNATION: wani tsarin tallafine da aka futo dashi domin
rage ko Kore tallauci dakuma kawa cigaba a sassan kasashe na Africa ta hanyar
yin amfani da kudi amma na yanar gizo(internet) Wanda ake kira da suna digital
currency ko cryptocurrency, sannan akwai kasashe a nashiyar turawa Wanda tun
shekaru Tara (9) da suka wuce sunyadda dashi kuma suna amfani dashi samada
kudaden kasarsu. TA YAYA AKE AMFAMI DASHI WAJAN KASHEWA, DA KUMA MAIDASHI ZUWA
NORMAL KUDI KAMAR NAIRA KO DOLLAR? CRYPTOCURRENCY: Ana amfani dashi dakuma
sarrafashi ta bangarori da dama, zakayi amfani dashi wajan siye da sayarwa ta
bagaran siyan kayyaki a manyan shaguna Wanda suka amince dashi, idan ba hakaba
akwai masu chanji a wurare daban-daban zasu iya chajama zuwa naira domin siyan
abinda kakeso, amma zai dauki kashi talatin 30% cikin dari 100% na abinda kakeso
ka chanja misali; dubu daya1000 pinkoin wato kudin interne zai baka naira Dari
bakwai 700# ta naira, amma mafi riba a gareka kaje shago kayi siyayya domin kuwa
mai shago bazaidauki percent ba. YA AKE SHIGA TSARIN KUMA NAWA AKE KASHEWA
REGISTA, WATO BUDE ACCOUNT. Yanda ake shiga tsarin mataki-matakine, akwai bude
account mafi kankanta wato naira dubu daya kacal 1000#, Wanda shine zaka/zaki
samu kudi na internet (cryptocurrency) naira dubu hudu a kullum, kuma dolane sai
anbaka domin babu abinda zai hana abaka. Sannan akwai mataki na biyu
zakayi/zakiyi regista wato bude wallet account na naira dubu goma 10,000 Wanda
zakake samun kudi na Internet kimanin naira dubu Shida 6000 kullum, ina tabbatar
maka sai anbaka domin kuwa babu abinda zasuyi dashi. Burinsu kowa yake amfani
dashi a duniya baki daya. ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJAN YIN REGISTA. Akwai
abubuwan da ake bukata wajan yin regista ko kayi da kanka ko ayi maka, amma dole
zaka tura kudi zuwa wajan wakilanmu wato agent domin wadatar maka da account
dinka yazama dadai. Wato (Activation) Abuwan sune 1- suna (name) :- 2- email:-
3- shekarun haihuwa wato (date of birth):- 4- numbar ways(phone numbers):- 5-
jinsi(sex/gender):- 6- Addininka(religion):- 7- username:- 8- makullan sirri
(password):- 9- 4digit ( mumbar guda hudu amfani da ita wajan tura kudin) 10-
photo (hoto marar nauyi half body amma mai haske. Zaka iya daukan hotan da
wayanka mai kyamara shima zaiyi. BAYANI DAGA GARENI. Idan kanada tanbaya kayi
kokari kayimin, insha Allahu zan baka amsarta idan nasani. Sanna inayin regista
har zuwa activation idan kanaso amaka.whatsap 08038146259


Comments
Post a Comment